Mustapha Kwankwaso ya zama ɗan takarar mataimakin Gwamnan Kano a jam'iyyar NDC
Hassan Mamuda Ya'u 0 views

Tsohon Kwamishinan matasa da wasanni na jihar Kano Hon. Mustapha Rabi'u Musa Kwankwaso, ya zama ɗan takarar mataimakin Gwamna na jam'iyyar NDC a Kano, a zaɓen 2027, da ke tafe.
Kakakin tafiyar Kwankwasiyya Dr. Habib Sale Mailemo ne ya sanar da hakan a shafinsa na Facebook, a ranar Litinin 15 ga Yuni, 2027.
Ƙarin bayani na nan tafe.



