Koma Labarai
Labarai

Sarkin Kano Sanusi, ya yi ganawa ta musamman da Mataimakin shugaban Najeriya a Amurka.

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
Sarkin Kano Sanusi, ya yi ganawa ta musamman da Mataimakin shugaban Najeriya a Amurka.

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi na biyu, ya gana da Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima a masaukin sa ba birnin New York ta kasar Amurka.

Ganawar tasu ta gudana ne a ranar Laraba 23 ga watan Satumban 2026.

A yayin yanagawar Mai martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi na biyu, da Kashim Shattema, sun tattauna mahimman batutuwa.

Ƙarin bayani na nan tafe.

Ready to PlayDala FM88.5 FM