Koma Labarai
Labarai

El-Rufa'i ya buƙaci Ministan tsaron Nijeriya ya biya shi Naira biliyan 10 bayan ya nemi yafiyarsa.

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
El-Rufa'i ya buƙaci Ministan tsaron Nijeriya ya biya shi Naira biliyan 10 bayan ya nemi yafiyarsa.

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-Rufa'i, da ya buƙaci Ministan tsaron Nijeriya Christopher Musa, da ya biya shi Naira biliyan 10 bayan ya nemi yafiyarsa, bisa zargin ɓata masa suna.

Rahotanni sun bayyana cewa, lauyoyin tsohon Gwamnan ne suka fitar da wata buƙata a wata wasika da a cikinta aka bai wa Ministan tsaro na Nijeriya Janar Christopher Musa mai ritaya, wa'adin mako guda ya tabbatar da aikata hakan, kamar yadda kafar DCL ta ruwaito.

Ready to PlayDala FM88.5 FM