Da Ɗumi-Ɗumi: Alƙali a kotun ɗaukaka ƙara a Kano, Justice Abdullahi Mahmud Bayero ya rasu.
Hassan Mamuda Ya'u 0 views

Rahotanni sun bayyana cewa, Alƙali a kotun ɗaukaka ƙara da ke jihar Kano, Justice Abdullahi Mahmud Bayero, ya rigamu gidan gaskiya a Larabar nan.
Mai magana da yawun Babbar kotun Kano, Baba Jibo Ibrahim ya tabbatar wa Dala FM Kano, rasuwar marigayin a ranar Laraba 26 ga watan Agusta, 2026.
Mu na tafe da ƙarin bayani.



