Koma Labarai
Labarai

FRSC za ta ɗaukaka ƙara kan hanata yin aiki a titunan jihohi da na ƙananan hukumomin Kano

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
FRSC za ta ɗaukaka ƙara kan hanata yin aiki a titunan jihohi da na ƙananan hukumomin Kano

Hukumar kiyaye afkuwar haɗurra ta Nijeriya Road Safety, reshen jihar Kano, ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara a kan hukuncin da ya hana jami'anta aiki a titunan jihohi da ƙananan hukumomi.

Hukumar ta FRSC ta kuma ce za ta ɗaukaka ƙarar ne saboda ya hanata aiki illa ga hanyoyi mallakin gwamnatin Nijeriya, kamar yadda kafar DCL Hausa ta ruwaito.

Ƙarin bayani na nan tafe.

Ready to PlayDala FM88.5 FM