Gwamna ya yi alkawarin inganta ilimi a jihar Jigawa
2026-02-20 Musa Ibrahim 1250 views
Gwamnan jihar Jigawa ya yi alkawarin cewa za a inganta tsarin ilimi a jihar, inda ya ce an shirya ware kudade don gyara makarantu da kuma samar da kayan koyarwa.
Ya kara da cewa gwamnatin tasa za ta dauki matakan da suka dace don tabbatar da ingancin ilimin da ake ba dalibai a jihar.



