Rundunar yan sandan jihar Kano ta shawarci Al’ummar jihar da su kara sanya idanu da duk bakin fuskar da su ka gani a unguwannin su tare...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da samun labarin wani mutumi da ake zargin ya rataye kan sa a cikin wata Gona. Mai magana da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kara himma wajen samarwa da matasa sana’o in dogaro da kai, domin magance zaman kashe wando a gari. Mataimaki...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta kara himma wajen samar wa da matasa sana’o in dogaro da kai, domin magance zaman kashe wando. Mataimaki na...
Kwamandan Kungiyar Sintirin Gyara Kayanka da ke unguwar Dan Agundi, Jamilu Gashash ya gargadi masu kwacen wayoyin mutane musamman ma matasa, da su kaucewa yin hakan,...
Kungiyar tsofaffin daliban cibiyar nazarin muhimman bukatu ta kasa reshen jihar kano, Jigawa da Katsina (NIPSS) ta ce, za ta kara himma wajen tallafa wa al’umma,...
Ƙungiyar masu haɗa magunguna da fasaha ta ƙasa reshen jihar Kano (PHATAN), sun gudanar da taron ranar masu haɗa magunguna da Fasaha ta duniya, wanda su...
Ƙungiyar gyara kayan ka da ke Ƙofar Ɗan Agundi, ta samu nasarar kama wani Matashi, Yusuf Yahaya mazaunin unguwar Ja’en wanda ke zargi da ƙwacen wayoyin...
Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a unguwar PRP Kwana Hudu, karkashin mai Shari’a Isah Rabi’u Gaya, ta yankewa wani Matashi Abdulƙarim Ali, hukuncin watanni Shida...