Majalisar Wakilai ta ƙasa, ta ce tana ci gaba da hadin gwiwa da hukumomin tsaro da na agaji, don gudanar da cikakken bincike, kan gawar wani...
Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya nuna damuwa kan yadda bashin Nijeriya ke karuwa, yana mai gargaɗin cewa bashin ya wuce iyakar da doka ta ƙayyade,...
Hukumar Shari’a ta jihar Kano, ta ƙaddamar da kwamitoci guda Takwas, na malamai waɗanda za su rinƙa ziyartar hukumomi da makarantu da kuma kasuwanni, da sauran...
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da sabuwar Majalisar Shurah a jihar, domin ba da shawarwari da nusar da gwamnati musamman ma a fannin...