A ƙoƙarin ta na ƙara samar da cewa gaba ga al’umma, gwamnatin jihar Kano ta amince da ɗauke kasuwar Ƴan Lemo daga Na’ibawa zuwa kasuwar Ɗangwauro....
Gwamnatin Kano ƙarƙashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf, ta bayyana kammala sayen gidaje guda 324, da ke cikin garuruwan Kwankwasiyya, Amana da Bandirawo, daga hannun Hukumar...
Yadda yara a jihar Kano su ka rungumi sana’a domin dogaro da kai, bayan an tashi daga makaranta. Yara dai da dama a jihar Kano, da...
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano ta bayyana cewa, ba za ta lamunci duk wani yunƙuri na tada hankalin al’umma ba, a lokacin bikin Takutaha, kamar irin...
Al’ummar garin Ja’en da ke ƙaramar hukumar Gwale, sun gudanar da wani gangami a safiyar yau Alhamis, domin nuna rashin amincewarsu kan shirin ƙwace musu wani...