Rahotanni sun bayyana cewa, Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta hana jam’iyyar PDP, ci gaba da shirin gudanar da taronta na ƙasa. Jaridar DCL Hausa...
Shugaban kwamitocin tsaro na yankin Ɗorayi da kewaye a Kano, Abdullahi Idiris Dan-fodiyo, ya jaddada buƙatar da ake da ita wajen tsananta zirfafa bincike don gano...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin ɗaukar mataki akan duk wanda aka samu da laifi kan sanadiyyar rasuwar kwamandan rundunar tsaro da ke...
Babbar kotun jihar Kano, mai lamba 7 ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Amina Adamu Aliyu, ta fara sauraron wata shari’a wadda ake zargin wani matashi da laifin...
Majalisar dokokin Kano ta buƙaci gwamnatin jihar da ta ɗauki matakin gaggawa kan matsalar tsaron da ke ƙaruwa a ƙaramar hukumar Tsanyawa da Ɓagwai. Wannan kiran...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Awareness for Human Rights and Charity Foundation, ta yi kira ga Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, da ya sa a...
Majalisar dokokin Kano, ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta gyara hanyar garin Doka zuwa Riruwai, la’akari da muhimmancin da hanyar ta ke da ita....
Gidauniyar tallafawa Marayu ta D Musa Foundation, ta tallafawa ɗalibai Marayu da litattafan karatu guda dubu biyar, tare da ɗaukar nauyin karatun marayu 100, a makarantun...
Majalisar dokokin Kano, ta yi kira ga gwamnatin jihar, da ta bukaci kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abubakar Labaran Yusif, don ya gaggauta ɗaukar mataki kan...
Masarautar Rano ta amince yin murabus ɗin limamin Babban masallacin Juma’a na garin Rano, Alhaji Nasiru Hassan Imam Rano, domin ƙashin kansa bisa dalilai na yawan...