Connect with us

Manyan Labarai

Bayern Munich ta sayi dan wasan gaban Faransa daga Rennes

Published

on

Bayern Munich ta sayi dan wasan gaban Faransa, Mathys Tel, mai shekara 17 daga Rennes.

Tel, wanda ya jagoranci tawagar ‘yan kasa da shekaru 17 ta Faransa a lokacin da suka lashe gasar cin kofin nahiyar Turai a watan Yuni, shi ne dan wasa na biyar da Bayern ta saya a bana.

Ya buga wasanni 10 a kungiyar kwallon kafa ta Faransa a kakar wasan data gabata.

Daraktan wasanni na Bayern, Hasan Salihamidzic, ya ce, Tel na daya daga cikin manyan ‘yan wasa masu hazaka a Turai, kuma akwai kungiyoyi da dama da suke son siyan shi.

“Ina da hangen nesa cewa, wata rana zai ci kwallaye 40 a kakar wasa,” in ji kocin Bayern Julian Nagelsmann a ziyarar da zakarun Bundesliga suka yi a Amurka.

“Amma idan ya ci kwallaye 10 a kakar wasa ta bana, za mu yi farin ciki sosai.”

Tuni dai kungiyar ta Jamus ta sayi dan wasan baya na kasar Holland, Matthijs de Ligt da dan wasan gaba Sadio Mane da kuma Ryan Gravenberch da kuma Noussair Mazraoui daga Ajax, yayin da dan wasan Poland Robert, Lewandowski ya barsu ya koma Barcelona.

Labarai

Rahoto: Mu nisanci abinda Allah Ya hana domin samun saukin rayuwa – Limamin Tukuntawa

Published

on

Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a jihar Kano, Malam Ahmad Ali, ya ce, al’umma su duba tsakanin su da Allah tare da nisantar abinda ya hana, domin saukin tsadar rayuwa.

Malam Ahmad Ali, ya bayyana hakan ne, yayin da yake yiwa wakilin mu na ‘yan Zazu,  Ibrahim Abdullahi Soron Dinki, Karin bayani dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.

Akwai cikakken bayanin hudubar a muryar da ke kasa.

 

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Rubutu na da muhimmanci a mu’amalar bashi – Limamin Bompai

Published

on

Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai, SP Abdulkadir Haruna, ya ce, akwai bukatar mu rinka gudanar da mu’amalar bashi yadda addinin musulunci.

SP Abdulkadir Haruna, yana bayyana hakan, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Abba Isah Muhammad, bayar idar da Sallar Juma’a.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Manyan Labarai

Exactly What In Case You Buy Her?

Published

on

Wish The Woman To See You In Another Light? Take a look at These vacation present Tips

Holiday season provides officially appeared, and it’s time and energy to check-out your own listing to see who’s been freaky or  (you understand, the great particular dirty). It’s really no secret that obtaining the proper present for a female you love can be a bit of a puzzle, but compliment of well known wing girl, Marni, that problem just got a bit more straightforward to solve.

When trying to make situations much more serious with a female, ideal present makes all the difference. A present certificate to a soap shop most likely wont help this lady take you a lot more severely. The gesture is what’s really important here; the present, not really much. Take to obtaining her some thing private, a thing that whenever she discusses it, she will think of you.

look closely at the woman preferences, and construct the gift suggestion around her individuality.The yuletide season is a superb time for romance, and with the right gift and some fortune, you will you should be capable take pleasure in some of it.

In search of further determination? Take a look at this helpful gift tips guide, acquire the woman anything remarkable.

foot-fetish-dating.org

Continue Reading

Trending