Shirin siyasa dake kawo muku halin da siyasar kano da kuma ta kasa ke ciki a yau. Download now Ayi sauraro lafiya.
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano, Baffa Babba Dan Agundi, ya ce samar da sarakunan yanka a jihar Kano, babu wani siyasa a cikin...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Gezawa Alhaji Isyaku Ali Danja yace ana so a siyasantar da harkar masarautar ne kawai ake yunkurin rarraba masarautar Kano,...
A cikin Shirin Hangen Dala za ku ji yadda matashi Bashir Jantile yayi fashin baki kan rikicin samar da shugabancin malajisar dattawa. Haka kuma batun cin...
Zaben Kano: Kotu ta amince da bukatar PDP Kotun karbar korafe korafen zaben gwamna a nan Kano, ta amince da rokon da lauyoyin dan takarar gwamnan...