A ranar jumu’ar da ta gabata ne aka daura auren fitacciyar Jarumar fina-finan Hausar nan Maryam Isah Ceeter, a masallacin jumu’a na Alfurkan dake nan Kano....
Shahararren mai shirya fina-finan Hausar nan Sani Ali Abubakar Indomie ya bayyana cewa wa’azi da fadakarwa sune ayyukan da suke yi a fina-finan Hausa da suke...
Jarumar fina-finan hausar nan Surayya Aminu wadda akafi sani da Rayya ta bayyana cewa a yanzu tsun-tsun soyayyarta ya tashi daga kan Yakubu Kafi Gwamna, da...
Fitacciyar jarumar fina-finan hausar nan Surayya Aminu wadda aka fi sani da Rayya ta bayyana cewa a kasuwa take tana neman miji domin tayi aure. Jaruma...
Fitaccen jarumin nan Dan’azimi Baba wanda akafi sani da Kamaye ya bayyan cewa sune suka tsungunna suka haifi masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood. Yayin wata...
Fitaccen marubucinnan kuma jarumain fina-finan Hausa Dan’azimi Baba Chediyar ‘Yan Gurasa wanda akafi sani da Kamaye ya bayyana cewa yayi mamaki matuka ganin yadda aka zabi...
Tsohuwar jarumar fina-finan hausar nan Khalisa Muhammad ta bayyana cewa zamani ya kawo sabbin sauye-sauye a harkar shiryawa da kuma gabatar da fina-finan Hausa, amma sauyin...