Khalifan Tijjaniyya Sarkin Fulani na 14 Malam Muhammad Sanusi II, ya biyawa wasu mutane daurarru dake Gidan Ajiya da Gyaran Hali na Kurmawa a jihar Kano,...
Kotun Masjitret mai lamba 4 da ke zamanta a gidan Murtala, karkashin mai shari’a, Rakiya Lami Sani, ta sanya wani malamin makaranta a hannun beli, sakamakon...
Mijin matar na farko mazaunin Rimin Kebe a Kano, shi ne ya kai korafi wajen hukumar Hisba, lokacin da matar ta na Zaria wajen sabon angon...
Wasu daga cikin ‘Yan kasuwar Kantin Kwari layin Ta’ambo a jihar Kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan aikin gini da su ke zargin wani...
Wata Budurwa wadda a ka saka mu su ranar Aure da saurayin ta ya kuma janye auren, mai suna Abbas Yusuf, mazaunin Kofar Nasarawa, zuwa gaban...