Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun bayyana cewa za a fassara huɗubar ranar Arfat, da Yaruka guda 34 a faɗin Duniya. A cikin sanarwar da shafin Inside...
Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya dakatar da ziyarar aiki da ya kai Birnin Abuja da kuma zuwa wasu taruka ciki har da...
Hukumar tace Fina-finai da Ɗab’i ta Jihar Kano karkashin jagorancin Abba El-mustapha, ta haramta lika duk wani irin nau’in Hoto ko kalmomi marasa ma’ana a jikin...
Kotun Majistret mai lamba 15 karkashin jagorancin mai Shari’a Abdul aziz Habib ta aike da wani matashi gidan ajiya da gyaran hali bisa zarginsa da laifin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama aƙalla mutane 41, da ake zargi da hannu wajen kisan Baturen ƴan sandan Rano, a ranar Litinin...
Wani rahoto da hukumar lafiya ta duniya, WHO, ta fitar ya ce ƴan Najeriya miliyan 20, daidai da kashi 20 cikin 100 na al’ummar kasar, na...
Kotun majistre da ke zamanta a Noman’s-land a Kano, ƙarƙashin mai Shari’a Halima Wali, ta bada umarnin tsare ƴan Tiktok ɗin nan masu suna Hafsat Hamisu...
Babbar Kotun tarayya mai lamba uku da ke zamanta a jihar Kano, karkashin mai shari’a Simon Amobeda, ta yanke wa ƴar Tiktok ɗin nan Murja Ibrahim...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif, ya gargaɗi ƴan kwangilar da ke ayyukan da Gwamnati ta samar wajen yin aiki mai inganci, kamar yadda aka...
Ƙungiyar majalisar ƙwato Ƴancin Yara ta ƙasa reshen jihar Kano, ta alaƙanta ƙarancin kulawa da Yara tun suna ƙananan a matsayin ummul’aba’isin lalacewar tarbiyyar su, wanda...