Gwamnan jihar kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya karɓi ƴan biyun nan da ƙasar Saudiyya ta ɗauki nauyin yi musu aiki, sakamakon haifar su da akayi...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya amince da mika dokar haramta auren jinsi a jihar zuwa majalisar dokokin Kano, domin ta zama doka. Gwamna...