Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya ce a shirye gwamnatin tarayya take wajen binciko waɗanda suka jefa bom bisa kuskure a ƙauyen Tudun Biri na ƙaramar...
A ranar Talata ne Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taron Majalisar Dinkin Duniya kan sauyin yanayi karo na 28, wanda ya gudana...
Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki na kasa mai zaman kanta (SERAP) ta yi kira ga Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da ya yi watsi da bukatar...
Ayarin wasu lauyoyi har sama da 200 daga jihohin arewacin Nigeria 19, sun gargadi Shugaban kasa Bola Tinubu da kotun ƙolin Nigeria game da Shari’ar gwamnan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama Tasiu Al’amin-Roba, babban mataimaki na musamman (SSA), ga gwamnan jihar kano da kuma wani Abdulkadir Muhammad bisa...
Majalisar Dattawan Najeriya da ta Wakilai sun yi wa kasafin kuɗin ƙasar na 2024 karatu na biyu ranar Juma’a kwana biyu bayan Shugaba Bola Tinubu ya...
Jam’iyyar NNPP ta yi maraba da kiran da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi na dunkulewar manyan jam’iyyun adawa don kwato mulki daga jam’iyyar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankalinsu gabanin hukuncin kotun daukaka kara da za a yanke a gobe Juma’a. A...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta ayyana zaɓen gwamnan jihar Zamfara, a matsayin wanda bai kammala ba. A hukuncin da ɗaukacin alƙalanta...
Kungiyar kwadago NLC da takwarar ta ta TUC sun jingine yajin aikin da suke gudanarwa. Jim kadan bayan wata ganawa da masu ruwa da tsaki, kungiyar...