Zaɓen 2023: Muna so a baiwa matasa damar yin takara – CITAD

Cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa ta zamani CITAD ta ce, za ta ci gaba da bibiyar jam’iyyun siyasa, domin su bai wa mata da matasa damar tsayawa takara har zuwa shekarar 2023. Shugaban Cibiyar, Barista Salisu Umar ne ya bayyana hakan, yayin taron wayar da kan al’umma kan mahimmancin mata da matasa a cikin mulkin ƙasar … Continue reading Zaɓen 2023: Muna so a baiwa matasa damar yin takara – CITAD