Kungiyar kwallon kafa ta Darma United za ta fafata da Kano Professional a wani wasan sada zumunta da za su buga a tsakanin juna. Wasan za...
Sakamakon wasannin da a ka fafata a gasar cin kofin karamar hukumar Gwale a jihar Kano. Dorayi United – 0 Good Boys – 3 Ayaga Action...
Wani mai sharhi kan al’amuran tattalin arzikin kasa, Amanallahi Ahmad, ya ce, ya kamata gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin da zai yi bincike kan irin ayyukan...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Feeder FC za ta kece raini da kungiyar kwallon kafa ta Saiyed Dantata FC Academy. Wasan za a fafata shi a...
Kungiyar kwallon kafa ta Karkasara United ta doke FC Yola da ci 2 da nema ta hannun, Aliyu Debala da Dady a wani wasan sada zumunci....
Shugaban hukumar gudanarwar na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Alhaji Surajo Shu’aibu Yahaya Jambul, ya ce kofa a bude ta keg a duk mai neman...
‘Yan sintirin yankin unguwar Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano ne su ka samu nasarar cafke matashin lokacin da ya shiga gidan mutanen...
Malami a tsangayar ilmi ta Jami’ar Amadu Bello da ke Zari, a jihar Kano, sashin koyo da koyarwa, Dr. Abubakar Magaji Abdullahi, ya ce, matuƙar a...