Kungiyar kwallon kafa ta Mazugal Bees ta yi rashin nasara a hannun Tsamiya United da ci 2 da 1. Ga sauran sakamakon wasan. Good Boys –...
Wani masanin halayyar Dan Adam da ke kwalejin ilimi ta Zaria, Malam Sulaiman Muhammad Mada ya ce, ingantuwar ilimi zai tabbata ne, idan gwamnati ta shiga...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Nura Abdullahi Fagge, ya ce, kowanne dan kasa doka ta ba shi damar ya kare kansa a...
A na zargin wani matashi da satar Babur a bakin Banki wanda ya rage masa hanya, ya je ya sayar da shi a kan kudi Naira...
Wasu matan aure Takwas sun gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke PRP Kwana Hudu, karkashin mai shari’a, Isah Rabi’u Gaya, kan zargin bata suna....
Mataimakin darakta a sashin binciken manyan laifuka na jami’ar, Yusif Maitama Sule, Detective Auwal Bala Durimin Iya, ya ce idan a na son a kawo karshen...
Mataimakin darakta a sashin binciken manyan laifuka na jami’ar, Yusif Maitama Sule, Detective Auwal Bala Durimin Iya, ya ce idan a na son a kawo karshen...
Kotun majistret mai lamba 10 karkashin mai shari’a, Muhammad Jibrin, ta aike da wani mutum gidan gyaran hali. Mutumin mai suna, Sadi Bala Lamido, a na...