Kotun majistrete mai lamba 58, karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta dage shari’ar da rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da tsohon shugaban hukumar karbar...
Kungiyar Bijilante a yankin unguwar Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso, ta kama matuka Baburin Adaidaita Sahu da ake zargi da tintsirar da wata mata akan...