Babbar kotun shari’ar Muslunci mai zaman ta a Goron Dutse a Kano, ta fara sauraron wata Shari’a wadda ƴansanda suka gurfanar da wasu mutane bisa zarge-zarge...
Al’ummar garin Burum-Burum da ke ƙaramar hukumar Tudunwada a Kano, sun koka tare da neman agajin gaggawa daga mahukunta, bisa yadda ruwan sama da iska mai...
Kotun majistret mai zaman ta a Ungogo karkashin jagorancin mai Shari’a Aminu Ƙoƙi, ta fara sauraron wata shari’a wadda yansanda suka gurfanar da wani matashi mai...
Kotun tafi da gidanka ta hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, da ke sauraron laifukan karya dokokin hanya a cikin birnin Kano,...