Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya bayar da takardun kama aiki na din-din-din ga ma’aikatan BESDA, su dubu 4,315, daga ƙananan hukumomi 44 na...
A ci gaba da bikin cikar hukumar Hisbah ta jihar Kano, shekaru 25 da kafuwa, shugaban hukumar gudanarwa Sheik Shehi Shehi mai Hula, da babban kwamndan...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da aza harsashin fara aikin samar da lantarki mai amfani da hasken rana mai ƙarfin Megawatt 7, a asibitin koyarwa na Malam...