Manyan alƙalan babbar kotun Kano, da ke arewacin Nijeriya, sun dawo bakin aiki bayan ƙarewar hutun da suka gudanar daga ranar 28 ga watan Yunin 2025,...
Kotun majistret mai zaman ta a koki karkashin jagorancin mai sharia Faruk Ibrahim Umar, ta hori wata mata wadda kotun ta kama da laifin ɓata sunan...
Kotun majistret mai zaman ta a koki a Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta sallami wani matashi wanda lauyoyin gwamnati su ka yi...