Manyan Labarai1 month ago
An fitar da sunayen makarantun Sakandire da ɗaliban da suka gama Firamare za su fara a Kano
Hukumar Ilimin bai ɗaya ta jihar Kano SUBEB, ta bayyana cewa ɗalibai waɗanda suka kammala karatun Firamare, yanzu haka an tura sunayen su tare da sunayen...