Manajan daraktan ma’aikatar samar da ruwan sha injiniya Garba Ahmad kofar Wambai, yayi kira ga al’ummar da basa samun ruwan sha a yankunan su suyi gaggawar...
Shugaban kungiyar Grassroot Care and Aid Foundation mai rajin tallafawa marayau da marasa karfi Auwal Muhammad Dan-labarawa, ya bukaci kungiyoyi al’umma da su rinka yiwa kungiyoyinsu...
Shugaban hukumar kula da lafiyar ababen hawa anan Kano Alhaji Abdu Garba Gaya, yayi kira ga masu ababan hawa da su tabbatar suna tantance shekarar da...
Wani malamin addinin musulunci a nan Kano ya ce ilimi babban abu ne ga rayuwar al’umma duba da yadda duniya ta sauya a bangarori da dama....
Mataimakin shugaban kungiyar tsaffin daliban makarantar sakandiren Sharada Tuga, Idris Muhammad ya bukaci daliban da suke gudanar da karatu a halin yanzu, da su rika samar...
Dagacin Rijiyar Zaki Alhaji Jibrin Sa’id, ya bukaci kungiyoyin tsoffin dalibai su ringa taimakawa makarantunsu da kayayyakin koyo da koyarwa don bunkasa ilimi a makarantun nasu...
Shugaban kungiyar ‘yan tebura a kasuwar kantin kwari Alhaji Munniru Yunusa Dan-Dago ya yi kira ga hukumar KAROTA data gaggauta samar da makoma ga ‘yan teburan...
Dalibai 12,209 ne suka zana jarrabawar Post UTME, a jami’ar Bayero dake nan Kano, domin samun gurbin karatu a jami’ar. A wata sanarwa da jami’in yada...
Hukumar rukunin gidajen rediyon Freedom da Dala FM ta gudanar da taron bada horo na musamman ga ma’aikatan gidajen rediyon, a ranakun karshen makon daya gabata....
Wata masaniyar lafiya mai kula da mata masu ciki da kanan yara Hajiya Bahijja Umar, ta ja hankalin iyaye da su jajirce wajen kula ‘ya’yan su...