Wani mahaifin matashi dan shekara 16 da ya sanyawa mari a kafa ya nemi mari da yaron sama da kasa ya rasa shi, sai jin labarin...
An samu gawar wani yaro a cikin Shadda, bayan batan da ya yi kusan sama da watanni 3 a karamar hukumar Ikira da ke jihar Kaduna....
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 5 ƙarƙashin jagorancin mai shari’a, Usman Na Abba, ta ci gaba da sauraron shari’ar nan da iyalan marigayi Sharu Ilu...
Ƙungiyar kare haƙƙin Ɗan Adam ta human right foundation of Nigeria ta ce, za ta ci gaba da bibiyar haƙƙin matar da abokiyar zamanta ta rauna...
Ana zargin wasu matasa da amfani da alawa wajen satar Baburan Adaidaita sahu a jihar Kano. Wasu daga cikin matasan da ake zargin an kwace wa...
Kotun majistret mai lamba 47, mai zaman ta a unguwar Nomasland, ta bayar da umarnin a ci gaba da tsare wasu matasa a gidan gyaran hali....
Shugaban ƙungiyar masu kafafen yaɗa labarai ta Arewacin Najeriya, Abdullahi Yalwa Ajiyar Yawuri, ya ce, ƙara buɗe kafafen yaɗa labarai kan ƙara samar da ci gaba...
Mai martaba sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya ce, tallafawa daliban bangaren shari’a babban ci gaba ne a al’amuran kasa baki daya, domin kowa na...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadon Kaya Dr. Abdallah Umar Usman, ya ce, mafi yawan lokuta aikata masha’a da wasu matan aure...
Shugaban makarantar Nurul Qur’an Litahfizul Qur’an Wattajweed, Malam Kawu Yusuf Magashi, ya ce, da gwamnati da masu hannu da shuni za su kawo tsari kamar yadda...