Dubun wani direban Adaidaita Sahu ta cika a Kano, bayan da a ke zargin ya yi mika ta wuce tsayin sa, a lokacin da a ka...
Hukumar Hisba a jihar Kano, ta fasa tarin kwalaben barasa masu tarin yawa wanda kudaden su ya tasamma sama da Naira miliyan 100 da hukumar ta...
Kotun shari’ar Muslunci da ke zamanta a hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin mai shari’a Ali Jibril Ɗanzaki, an gurfanar da wani matashi da zargin ɗaukar...
Kotun majistret mai lamba 29, ƙarƙashin mai shari’a Talatu Makama, ta sanya ranar 14 ga watan Fabrairu, domin yin hukunci kan wasu mata da miji da...
Gamayyar kungiyoyin mata sun gudanar da tattaki zuwa gidan gwamnatin jihar Kano, domin dakile cin zarafin mata da kananan yara da a ke yi a jihar,...
Kotun majistret mai lamba 7 a jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Muntari Garba Dandago ta hori, Sadiya Haruna, da daurin watanni shida babu zabin tara...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, a shirye ta ke ta tsayar da albashin duk wani malamin da ba ya zuwa wajen aikin sa na koyarwa a...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Sama’ila Shu’aibu Dikko ya ce, bai ga jihar da ake nuna ƙauna ga jami’an tsaro kamar jihar Kano ba. CP Sama’ila...
Wani dattijo mai suna Umaru Musa, mai kimanin shekaru 87 ya ce, tunanin makomarsa ya sa ya ci gaba da neman ilimin addini. Malam Umar, ya...
Babbar kotun jiha mai lamba 5, ƙarƙashin mai shari’a Usman Na’abba, ta ɗage zaman ta, sakamakon Abdulmalik da wasu mutane 2 da ake zargin su da...