Wata mata mai ɗanyen Jego da ke bara a kan mahaɗar titunan Kofar Famfo a jihar Kano, ta ce, dole ce ta sanya ta fito wa...
Kotun majistret mai lamba 70, ƙarƙashin mai shari’a Faruq Umar Ibrahim, ta samu wasu matasa 8 da laifin samun su da haramtattun ƙwayoyi da tabar Wiwi...
Ƙungiyar kare hakkin Ɗan Adam ta Human Right Network ta ce, ya zama wajibi kwamishinan ilimi ya yi tunanin hanyar da idan an rasa rai a...
Wani matashi mai sana’ar facin Taya, ya gamu da wani Dan Damfara da ya gudu da tayar mutane ta babur din Adaidaita Sawu wadda kimar kudin...
Hukumar da ke kula da gidajen ajiya da gyaran hali na jihar Kano ta ja hankalin jami’in gidajen hankali da su guji aikata laifukan da za...
Sarkin kwaikawayo na unguwar Rijiyar Zaki, Al’amin Ali Mukhtar, ya ce, sun gudanar da hawa ne, domin haɗa kan al’ummar Rijiyar Zaki. Al’amin Ali ya bayyana...
Jarman Sarkin makafin Kano, Abdulkarim Sa’idu, ya ce, za su gudanar da zanga-zanga idan gwamnati ta hana su bara ba tare da samar musu hanyar da...
Shugaban makarantar Sidratul Muntaha Littahafizul Qur’an Waddirasatul Islamiyya, Mallam Aminu Khamis Abubakar ya ce, matuƙar gwamnati da masu hannu da shuni za su rinƙa tallafawa makarantun...
Al’ummar garin Mashaura da ke yankin ƙaramar hukumar Bunkure a Kano sun koka bisa yadda wani kamfani ya ke addabarsu da ƙarar fasa duwatsu, wanda ta...
Tottenham ta fice daga gasar cin kofin Europa Conference, bayan da hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, UEFA ta kwace mata maki Uku a wasan da...