Hukumar kula da al’amuran buɗe idanu ta jihar Kano ta ce, ya zama wajibi wuraren biki su rinƙa ware Mintuna 15, domin yin Sallah a daidai...
Cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa ta zamani CITAD ta ce, za ta ci gaba da bibiyar jam’iyyun siyasa, domin su bai wa mata da matasa damar tsayawa...
Jarumi kuma mai shiryawa a masana’antar shirya Fina-finan Hausa ta Kannywood, Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyantama ya ce, Marigayi Sani Garba SK, mutum ne mai haƙuri da...
A na zargin wani mutum ya yi yunƙurin guduwa da wani matashi a cikin mota, yayin da ya nemi ya raka shi hanyar da zai ɓulla...
Kungiyar ɗalibai musulmai ta ƙasa reshen jihar Kano (MSSN), ta ce, kullum burin su al’ummar musulmi su kasance masu tarbiya da inganci ta fannoni daban-daban. Mataimakin...
Guda cikin mabiya tafiyar PDP Kwankwasiyya a Kano, Muzammil Ibrahim Lulu, ya ce duk da wakilin karamar hukumar Birni Hon Sha’aban Ibrahim Sharada ya nemi yafiyar...
A ranar Talata ne a ka kaddamar da sabon cibiyar sufuri da ayyukan da suka shafi sufurin ta kasa CILT a jihar Kano, tare da gabatar...
Majiya daga masana’antar fina-finan Kannywood, ta tabbatar da mutuwar Jarumi Sani Garba wanda a ka fi sani da suna SK rasuwa. Marigayi SK ya dais ha...
Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya bukaci al’ummar masarautar Bichi da su gabatar da addu’o’I na musamman a ranar juma’a mai zuwa, domin...
Da safiyar wannan Rana ce, daru-ruwan dalaibai da malaman makarantar nurul Islam litahfizul Qur’an, da ke unguwar Kurna a karamar hukumar Dala, su ka gabatar da...