Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a ƙaramar hukumar birnin, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, yanzu al’umma sun yi sakaci wajen...
Hukumar kula da makarantun Islamiyya da na tsangaya ta jihar Kano, ta yi kira ga al’umma musamman ma mawadata da su rinƙa taimka wa harkokokin karatun...
Kwalejin Sa’adatu Rimi ta mika sakon ta’aziyar ta ga al’ummar Kano da iyalan daliban ta wanda su ka rasa rayukan su, sakamkon wani hadarin mota da...
Gwamnatin jihar Kano ta gabatar da kasafin kudin badi na shekarar dubu biyu da ashirin da biyu.Kasafin wanda gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya gabatar...
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya cire mai unguwar Kofar Ruwa B, Malam Haruna Sulaiman Uba daga matsayinsa na Mai unguwar yankin. Mai...
Ƙungiyar Bijilante da ke yankin Jajirma Bubbugaje a ƙaramar Kumbotso, sun kama wata budurwa da su ke zargin ta da zuwa gidan wani saurayi. Budurwar ta...
Kotun majistret mai lamba 45, da ke zamanta unguwar Gyaɗi-gyaɗi Court Road, ƙarƙashin mai shari’a Haulatu Magaji Kankarofi, ‘yan sanda sun gurfanar da mutane biyu, bisa...
Wata mata ta nemi kotun shari’ar musulunci da ke Ƙofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta raba auren ta da mijinta, saboda duka da...
Lauyoyin gwamnatin jihar Kano 12, ƙarƙashin jagorancin Barista Suraja Sa’ida SAN, sun sake gabatar da shaida na biyu, a ƙarar nan da gwamnatin ta shigar da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi da ake zargin sa da satar wani ƙaramin yaro, wanda ya sanya shi a cikin...