Shugaban gamayyar ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam ta ƙasada ykasa reshen Najeriya, Human Right Network, Kwamared A’AHaruna Ayaji ya ce, illar faɗa tsakanin mata da miji...
Ƙungiyar ƙasawararru masu jinyar idanu ta kasa ta ce, lokaci ya yi da mutane za su rinƙa zuwa duba lafiyar idanun su sau biyu a shekara,...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, ta kama matashin nan da ya yi tallan kan sa, dominn sayar wa a kan kuɗi Naira miliyan 20,...
Kotun shari’ar musulunci da ke cikin Birni mai lamba 1, ƙarƙashin mai shari’a Munzali Tanko, ta yanke hukuncin raba auren wasu ma’aurata. Wakilin mu na ‘yan...
Kotun majistret mai lamba 40, da ke zamanta a unguwar Zangeru, karkashin mai shari’a Aisha Muhammad Yahaya, an gurfanar da wasu matasa Biyu, bisa zargin laifin...
Al’ummar unguwar Dantsinke da ke yankin karamar hukumar Tarauni, a jihar Kano, sun wayi gari da ganin gawar wani jariri sabuwar haihuwa a cikin Kango.Kwamandan ‘yan...
Kotun ɗaukaka kara mai zamanta a jihar Kano ta sallami wata mata mai suna Love Oga da ake zargin ta da satar yara. Wakilin mu na...
Malamin Addinin musuluncin nan a jihar Kano, Sheikh Tijjani Aliyu Harazimi Hausawa, ya ja hankalin iyaye da su ƙara kulawa da tarbiyyar ƴaƴan su, domin su...
Wata dattijuwa mai kimanin shekaru Ɗari, a unguwar Ɗorayi da ke karamar Gwale, a jihar Kano ta ce, duk shekara ta na gudanar da dafa Dambu...
Kotun shari’ar musulunci da ke Shelkwatar hukumar Hisba a jihar Kano, ƙarƙashin mai shari’a Ali Jibril Ɗanzaki, ta yanke wa wani matashi hukuncin Bulala Tamanin, sakamakon...