Wasu matasa biyu sun gurfana a gaban kotun Majistrate mai lamba 40, karkashin mai shari’a, Aisha Muhammad da ke unguwar Zungeru. Kunshin tuhumar, ya bayyana cewar...
Shugaban majalisar malamai ta kasa reshen jihar Kano, Malam Ibrahim Khalill ya ce, yin hudubar Juma’a da harshen Hausa, zai taimaka wajen isar da sako yadda...
Kungiyar Bijilante da ke unguwar Tudun Yola a karamar hukumar Gwale, sun samu nasarar kama wani matashi dan unguwar Rijiyar Lemo da zargin satar Zabo da...
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke unguwar PRP Kwana Hudu, karkashin mai shari’a, Isah Rabi’u Gaya, kan zargin yunkurin aikata kisan...
Shugaban hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano (KAROTA), Baffa Babba Dan Agundi ya ce, duk jami’in da ya ke kukan an tsayar masa...
Shugaban ƙungiyar cigaban ƙananan sana’o’in Hausa shiyyar karamar hukumar Kumbotso (HASDA), Mallam Faruƙ Usman, ya ja hankalin gwamnati da masu hannu da shuni da su ƙara...
Wani matashi mai suna, Aminu Magaji, ya fada komar ‘yan Bijilanten yankin Gaida ‘yan Kusa na karamar hukumar Kumbotso, bayan da a ka tsinci wani Babur...
Babban Limamin masallacin Malam Adamu Bababbare da ke unguwar Bachirawa, Muhammad Yakubu Madabo, ya ce al’umma na bukatar shiryerwar Annabawa da Manzanni da Malamai. Liman Muhammad...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’ur Rasul da ke Gidan Maza a unguwar Tukuntawa, Abubakar Ahmad Sorondinki, ya ce amana abu ne da Allah zai tambaye mu...
Wani matashi, Mubarak Badamasi, mai sana’ar likin robobin Babur ya ce gwamnati ta waiwayi masu kananan sana ‘oi, musamman ma irin na su ta likin roba....