Kungiyar makafin Arewacin kasar nan ta bukaci gwamnatin Kano da daukar makafi aiki a kananan hukumomin 44 koda mutum biyar-biyar ne domin kaucewa matsalar barace-barace da...
Hukumar Hisbah ta bukaci jama’a masu Store da kantina da Shagon Teloli da su gaggauta cire butun – butumi da su ka sanya wuraren kasuwancin su...
Al’ummar unguwar ‘Yan Kusa dake karamar hukumar Kumbotso za ta sauke Alku’arni mai girma domin samun saukin sace-sace da fasa gidaje a yankin da suke fama...
Kotun majistret mai lamba 12 karkashin mai shari’a Muhammad Jibril dake rukunin kotunan majistret na gidan Murtala, wasu matasa hudu sun gurfana da laifin zargin samar...
Matashin nan da faifen bidiyon sa ya karade shafukan sada zumunta ake zargin sa da yin izgilancin ya daina sallah tun da aka aske masa Sumar...
Kungiyar Tukuntawa Foundation ta ce, za ta dauaki nauyin marayu dari dake yankin a bangaren ilimi, tun daga matakin Primary zuwa Secondary. Shugaban kungiyar Yakubu Abubakar...
Kwamitin gyaran makabartar a yankin unguwannin Indabawa da Sagagi da kuma Kofar Na’isa ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kawo dauki domin gyaran makabartar....
Babban limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’udu dake unguwar Kabuga ‘yan Azara, Malam Zakariyya Abubakar ya yi kira ga al’ummar musulmi da su rinka kyautata...
Hukumar hana sha da Safarar miyagun kwayoyi da sauran jami’an Tsaro sun gudanar da wani tattaki a Wani bangare na bikin yaki da shaye-shaye da majalisar...
Sakataren ƙungiyar masu siyar da Burodi dake Kano, Kabiru Hassan Abdullahi, ya ce sun shirya tsaf wajen ƙara farashin Burodin da su ke siyarwa, bisa yadda...