Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano Malam Dayyabu Haruna Bashir ya yi kira ga al’umma da su zamo masu adalci a tsakanin su...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Uba Sharada Malam Baharu Abdurrahman ya ja hankalin al’umma da su guji cutar da makwabtan su domin makwabci dan uwa ne...
Kamfanin Mai na ƙasa NNPC ya dage kan cewa ba za a yi ƙarin farashin man fetur a wannan watan na Maris ba duk da sanarwar...
Hukumar kayyade farashin man fetur ta Najeriya (PPPRA) ta tabbatar da cewa ta kara farashin man fetur zuwa sama da naira 200. Wata sanarwa da hukumar...
Yan bindiga sun sace dalibai 20 a kwalejin nazarin kimiyyar daji ta kasa da ke Mando a jihar Kaduna. Wannan na zuwa ne mako guda bayan...
Kwamishinan Ma’aikatar kananan hukumomi ta jihar Kano, Murtala Sule Garo ya ce matan aure da za su rinka yi wa mazajen su biyayya kamar yadda matar...
Matar gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Ganduje ta bukaci al’ummar jihar Kano da su rinka sanya idanu a kan yadda shugabannin kananan hukumomi su ke gudanar...
Ana zargin wasu mutane sun rasu sama da talatin kuma na kwance a babban asibitin garin Rano sakamakon shan wani sinadarin lemo a garin Gurjiya dake...
‘Yan sandan jihar Kano sun gurfanar da wani matashi a kotun majistret mai lamba 48 dake zamanta a unguwar Nomans Land karkashin mai shari’a Rabi Abdulkadir...
Kungiyar ‘yan jaridu mata ta jihar Kano ta gudanar da duba idanun ‘yan jaridun jihar domin tabbatar da lafiyar idanun su da kuma ba su shawarwari....