Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da sanya idanu, domin ganin ba a sake samun bullar cutar shan inna ba ta Polio a...
Kwamitin shugaban kasa da ke bincike kan ayyukan ‘yan sanda ya ba da shawarar hukunta ‘yan sandan SARS 16 sakamakon zarginsu da kisan kai a jihohin...
Kwalejin ilimi ta tarayya a jihar Kano FCE, ta tsayar da ranar litinin 2 ga watan Nuwamba mai kamawa domin komawa karatu a makarantar kamar yadda...
Limamin masallacin marigayi Umar Sa’id Tudunwada da ke harabar gidan rediyon Tukuntawa, Dr Abdullahi Jibril Ahmad ya ce, matasa kada mu yarda a zuga mu har...
Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sanda da ke Bompai SP Abdulkadir Haruna ya ce, rayuwar al’umma ba za ta inganta ba matukar babu zaman...
Babban limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, al’umma su guji yada karya a kafafen sadarwa na...
Masu amfani da kafafen sada zumunta sun yi alƙawarin bada haɗin kai ga hukumar DSS domin tabbatar da zaman lafiya a Kano. Masu amfani da kafafen...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da shugabannin kungiyoyi masu zaman kan su daban-daban akan yadda za a tabbatar da zaman lafiya a...
Hukumar yaki da fataucin mutane NAPTIP, ta ce iyaye ke bayar da babbar gudunmawa wajen azabtar da kananan yara ta hanyar kai su aikatau cikin birane....
Fitacciyar mawakiyar masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Hajiya Maryam Sale Muhammad Fantimoti ta ce, matasa su tashi suna neman na kan su ba sai sun...