Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce, al’umma su tabbatar sun kashe wutar lantar ki kafin a kwanta bacci, domin kaucewa tashin gobara a lokacin...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Sheikh Muhammad Adam Sharif Rijiyar Lemo ya ce, tayar da tarzoma a cikin al’umma ba ya cikin tsarin addinin...
Hukumar lura da gidajen rediyo da talabijin ta Najeriya NBC, ta gargaɗi kafafen yada labarai da su yi taka-tsan-tsan wajen nuna hotunan bidiyon da jama’a suka...
An yi jana’izar kimanin mutum 20 da ‘yan bindiga suka kashe yayin wani hari da suka kai kauyen Tungar Kwana cikin yankin Talatar Mafara a jihar...
Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila, ya ce babu shakka dakarun sojin kasar sun hallaka masu zanga-zangar End SARS a jihar Legas. Lamarin dai ya faru...
Fararen hula takwas ne suka mutu da kuma wasu jami’an ‘yan sanda biyu, sakamakon arangama da ta auku tsakanin jami’an tsaro da magoya bayan jam’iyyu adawa...
Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS), ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta gudanar da bincike cikin gaggawa, game da bude wuta da aka...
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS ta ce farashin kayan abinci ya yi tashin gwauron zabi daga watan Satumba zuwa yanzu. Rahoton Hukumar na watan Satumba ya...
Yan bindiga sun hallaka mutane 20 a wani har da suka kai garin Tungar Kwana da ke karamar hukumar Mafara a jihar ta Zamfara, bayan sun...
Babban limamin masallacin juma’a na Umar Bin Khaddab da ke Dangi, Dr Yahaya Tanko ya ce, addinin musulunci addini ne na zaman lafiya, saboda haka al’umma...