Gwamantin jihar Kano ta raba takardar daukar aiki ga alarammomi 60 da za su koyar a makarantun tsangaya. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya raba takardun...
Kotun daukaka kara mai zaman ta a Kano karkashin masu shari’a Abubakar Yahaya da Justice Habibu Abiru da Justice Amina Wambai sun zartas da hukunci a...
Kungiyar tsofaffin daliban makarantar Firamaren Race Course Model da ke karamar hukumar Nasarawa ta ce, gwamnatin jihar Kano ta cika alkawuran da ta daukar musu na...
Al’ummar garin Malamawa da ke karamar hukumar Gaya sun bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gyara masu hanyoyin su da suka lalace domin bunkasa kasuwaci da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta musanta zargin cewa jami’anta sun hallaka wani matashi Saifullahi Abdullahi mai shekaru 23 a unguwar Ƙofar Mata da ke ƙaramar...
Da safiyar yau Litinin ne al’ummar unguwar Kofar Mata da Zango da Shahuci da kuma Durumin Iya a jihar Kano maza da mata suka fiito kan...
Babbar kotun jiha mai lamba 19 karkashin jagorancin Justice Maryam Ahmad Sabo ta sanya rana dan fara sauraron wata Shari’a wadda Anas Nuhu Tsamiya babba ya...
Hukumar KAROTA ta ce, korafin da a ka shigar a gaban kotun majistiri mai lamba 12 da ke zamanta a gidan Murtala, kan zargin na’urar Tracker,...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA ta ce, kamata ya yi al’umma su tabbatar sun san ofishin lauya kafin su ba shi kudi domin...
Alhaji Nastura Ashir Shareef, daya daga cikin jagororin kwamitin amintattu na kungiyar dattawan arewacin kasar nan ta Northern Nigerian Elders Forum ya ce, za su ci...