Kungiyar ‘yan asalin jihar Kano mai suna Kano Leads ta ce, za ta mayar da hankali domin ganin jihar Kano ta ci gaba a fannoni daban-daban...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8, karkashin mai shari’a Aisha Muhammad ta fara sauraron wata shari’a wadda wani mutum mai suna Mustapha Abubakar ya shigar...
Kungiyar kasuwar waya ta Farm Center ta ce, sun wayi gari da ganin jami’an tsaro da ma’aikatan kotu sun zo sun rufe kasuwar baki daya, ba...
Rundunar ‘yan sanda ta kama matar da a ke zargin ta yi amfani da Adda da Tabaryar karfe wajen hallaka ‘ya’yan cikin ta guda biyu a...
Matar da a ke zargi da hallaka ‘ya’yan ta biyu da Adda da kuma Tabaryar karfe, Hauwa’u Habibu mai shekaru 26 ta bayyana cewa tun a...
Mai martaba sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya bukaci al’ummar kasar nan su dage da addu’o’i domin dorewar zaman lafiya, la’akari da irin ci gaban da...
Kotun majistret mai lamba 7, da ke zamanta a filin jirgi karkashin mai shari’a Alhaji Muntari Garba Dandago ta sanya ranar 2 ga watan gobe dan...
Limamin masallain juma’a na Abdullahi Bin Mas’udu da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi ya ce, wajibi al’umma su nisanci duk wani abu...
Kungiyar bunkasa ilimi da dumokaradiya da kuma ci gaban al’umma SEDSAC ta ce, ci gaban me hakan rijiya Nijeriya ta samu a shekarau sittin da samun...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, dole a godewa manyan mutanen Najeriya da aka yi gwagwarmaya da su ka karbo mulki daga hannun...