Ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC a jihar Kano, ya ce, iya tsawon shekarun da hukumar ta yi, ta cimma nasarori da...
Ana zargin wasu bata gari sun kai wa ofishin ‘yan sintiri a yankin Kurna dake karamar hukumar Ungoggo hari tare da kwashe muhimman kayayyakin jami’an sintirin...
Kwamitin wucin gadi na majalisar dokokin jihar Kano da ke ci gaba da zagayen makarantun sakandire domin neman ba’asin faduwar da dalibai a jarabawar Qualifying karkashin...
Wani tsohon bene mai hawa daya da ke unguwar Kurna ya ruguje ba tare da sanadiyyar iska ko ruwan sama ba. Daya daga cikin ‘ya’yan mai...
Kotun majistret mai lamba 74, mai zaman ta a karamar hukumar Ungogo karkashin mai Shari’a Binta Muhammad Ahmad ta aike da wani mutum mai suna Dahiru...
Wani matashi mai suna Sulaiman Isma’il mai Omo mazaunin karamar hukumar Fagge dake sana’ar dogaro da kan sa, duk da kwalin digiri da yake da shi...
Kungiyar hadin kan malaman Islamiyya da Tsangayu a jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta bude makarantun Islamiyya domin ci gaba da...
Mataimakin shugaban kungiyar kwadago ta kasa NLC reshen jihar Kano, Kwamared Ado Salisu Ruruwai, ya ce, kungiyar su ta janye yajin aikin da su ka shirya...
Gwamnatin jihar Kano ta shigo da dakarun tsafta dubu daya cikin aikin duban tsaftar muhalli na karshen wata domin sake bunkasa harkokin tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli...
Hukamar KAROTA ta fara aikin rushe gidajen sansanin alhazai guda 130, wanda kwamatin kar ta kwana na gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin shugaban hukumar ta KAROTA,...