Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta yi kokarin gyaran wasu ma’aurata da su ci gaba da zama...
Mai magana da yawun ma’aikatan gidan ajiya da gyarin hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, doka ta amince da a yiwa...
Babban daraktantan Hukumar Hisba a jihar Kano Dr. Aliyu Musa Aliyu Kibiya ya ce, yanzu haka hukumar hisbah ta karbi korafe-korafen aure 46 a cikin mako...
Babbar kotun jiha mai lamba 9, karkashin mai shari’a Aisha Mahmud ta fara sauraron shaidu cikin kunshin zargin da gwamnatin jiha ke yiwa wasu mutane uku....
Kamfanin rarraba wutar lantarki a jihohin Kano da Jigawa da Katsina KEDCO ya ce, an yi karin farashin wutar lantarki cikin tsari, kuma ba ya nufin...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta ce, ba ta da wani kudiri na ragewa ko hana Jami’ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa kudin tallafin da kananan...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare a kokarin da take yi na yaƙi da cutar zazzabin cizin sauro. Kwamishinan...
Ƙungiyar masu masana’antu a unguwannin Bompai da Tokarawa a jihar Kano ta ce, ƙarin ƙudin wutar Lantarki da gwamnati ta yi kan iya haifar da rasa...
Babbar kotun jiha mai zamanta a Miller Road, karkashin jagorancin mai shari’a Aisha Mahmud Ibrahim, ta fara sauraron karar da a ka gurfanar da wasu mutane...
Lokacin Damina yanayi ne da a ke fama da zazzabin cizon Sauro, inda al’umma yara da manya kan yi dandazo a asibitoci domin neman magani. Wakilin...