Al’ummar Hotoro NNPC, sun koka tare da bukatar gwamnatin jiha da ta kawo musu dauki a Makarbar yankin unguwar wacce ta cika a halin yanzu suna...
Mutane da dama sun jikkata sanadiyyar rushewar wani gini a babban shagon sayar da kayayyaki a unguwar Rijiyar Lemo karamar hukumar Fagge. Lamarin ya faru ne...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Right Network a jihar Kano, ta samu nasarar kubutar da wani yaro mai suna Umar Ubale dan shekaru shida...
A karo na biyu lauyan dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rasha ta EFCC, Wahab Shittu ya rubuta wasika ga shugaban kwamitin da ke...
Masanin kimiyyar siyasa a kwalejin share fagen shiga jami’a “CAS” Malam Kabiru Sufi ya ce, rikicin kasar Mali nada alaka da matsalolin rashin kula da bukatun...
Limamin masallacin juma’a na Jami’ul Anwar da ke Tudun Yola Malam Abdulkadir Shehu Mai Anwaru ya ce, idan gwamnati ta sanya kalandar musulunci a manhajar karatu...
Hukumar Hajji ta kasa NAHCON tace ta tura takardar neman yardar bude kwalejin da za’a rinka bitar Mahajjata, ga Hukumar kula da Makarantun koyar da sana’o’ita...
Daniele Orsato dan ksar Italiya ne zai kasance alkalin wasan karshe na gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai da Paris Saint-German ta kasar Faransa za...
Dan takarar shugabancin Amurka, Joe Biden ya ce abokin adawarsa wato Shugaba Donald Trump ya dasa fargaba da kuma rarrabuwar kawuna a tsakanin Amurkawa. Joe Biden...
Wata kungiyar kasa-da-kasa mai suna Federation of the Associations that value Humanity, me rajin tallafawa rayuwar bil’adama, ta sha alwashin cigaba da inganta hanyoyin samar da...