Gwamnatin jihar Kano ta bayyana gobe Alhamis, 20 ga watan Agusta a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan jihar domin murnar sabuwar shekarar musulunci Alif 1442H. Gwamnan...
Al’ummar unguwar Maikalwa Na’ibawa da ke karamar hukumar Kumbotso sun koka a kan yadda mutanen yankin ke nuna rashin kulawa wajen gyaran makabartar yankin. Al’ummar unguwar...
Wasu jami’an da ke rabon gidan maganin sauro a unguwar Sharada sun samu wata karamar yarinya a daure a cikin wani daki tsawon wani babu sutura...
Al’ummar unguwar Gurungawa da ke karamar hukumar Kumbotso sun wayi gari da ganin gawar wani matashi da ba san daga in da ya ke a wani...
Babbar kotun jiha mai lamba 13, karkashin Justice Ibrahim Musa Karaye ta fara sauraron wata shari’a wadda gwamnatin jiha ta gurfanar da wata mata mai suna...
Wasu dalibai ‘yan ajin karshe a makarantar sakandire sun bayyana jin dadin su a kan yadda jarabawar WAEC, ta ke zuwa musu da sauki sakamakon shirin...
Wasu matasa masu gudanar da sana’ar likin robobin Babura a kasuwar Wapa da ke karamar hukumar Fagge sun yi kira da matasa a kan su cire...
Hukumar bada katin dan kasa ta ce, bayan tafiya dogon hutu na watanni saboda bullar cutar Corona ta dawo aiki domin ci gaba da yiwa al’umma...
Mai Magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, daurin talala ga masu kananan laifuka ya...
Direbobin baburan adaidaita sahu sun koka kan yadda har yanzu hukumar KAROTA, ta gaza cika alƙawarin sanya musu na’urar Tracker a cikin ababen hawan su. Tun...