Wani babban ma’aikacin banki a jihar Kano, Dr Sani Yahaya, wanda yake kula da shiyar Arewa maso Yamma, ya ce yanzu mutane sun fara ganewa cewa...
Kotun Majistrate mai lamba saba’in da hudu da ke zaman ta a gidan Murtala, a kwaryar birnin Kano, karkashin mai shari’ah Tijjani Saleh Minjibir, wasu yan...
Wani dan kasuwar Dawanau, Shu,aibu Baba Bagadawa ya roki ‘yan kasuwa da su saukakawa al’umma musamman ganin cewar watan azumi ya matso. Shuibu Baba wanda dan...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Alhaji Muhammad Sani Muhammad a matsayin babban mai taimaka masa kan harkokin siyasa. Hakan dai na kunshe ne...
Shugaban kwamitin kudi na majalisar dokokin jihar Kano Muhammad Uba Gurjiya, ya ce, bashin da gwamnatin jihar zata ciyo zata yi amfani da shi ne domin...
‘Yan vigilante din da muka baku labarinsu a jiya cewa ana zarginsu da zane wasu direbobin adaidaita sahu har kimanin bulala Talatin kowannensu suka kuma yi...
Kansilan lafiya na karamar hukumar Dala, Ibrahim Garba, ya tabbatar da cewa marigayin da ya rasa ransa a cikin gidan sa an tabbatar da cewa ba...
Wani jariri ne ana haihuwarsa ko cibiya ba’a yanke masa bs akai zargin mahaifiyarsa taje ta yadda shi a unguwar Dakata Kawaji. Tsawon lokaci dai wahala...
Mazauna yankin gwammaja a jihar Kano sun wayi gari da jin wani wari ya na tashi a yankin lamarin da ya sanya su ka yi zargin...
Wasu direbobin adaidaita sahu cikin dare dauke da wasu ‘yan matan sun yi arangama da ‘yan bilante. Tunda fari dai direban adaidaita sahun da dan zaman...