Kwamandan Hisba na karamar hukumar Gwale anan kano Alhaji Yahaya Bala Sabon Sara, ya bukaci gwamnati da ma masu hannu da shuni da su rinka bude...
Jagoran Makarantar Ahbabul Musdapha dake Ja’en makera a karamar hukumar Gwale, Sharif Nasiru Khamisu Speaking ya yi kira ga iyaye da su kara zaburar da yayansu...
Daraktan Makarantar Abubakar sadiq Islamiyya da ke Ja`en a karamar hukumar Gwale dake nan kano, Malam Kabiru Muhammad ya bukaci iyayen yara da su rinka ziyartar...
Shugaban Kungiyar matuka babur masu kafa uku wato babur din adaidata sahu, wanda aka fi sani da TOAKAN na nan jihar Kano, Sani Sa’idu Dankoli, ya...
Wasu daga cikin Iyayen yara na makarantar ikimiya da faasaha ta mata dake Karaye, sun koka dangane da halin rashin ruwa da makarantar ke fama da...
Kakakin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa sashi na hudu na kundin dokar zibar da mutuncin ma’aikatan kotu ya haramtawa alkalai da ma’aikatan...
Kungiyar bunkasa ilimi da daidato da zamantakewa da kuma bunkasa demokradiya, SEDSAC, ta bukaci al’ummar kasar nan ka da su zabi duk wani dan takarar gwamna...
Wasu matasa da su ke kasuwanci a kantin kwari, an gurfanar da su a gaban kotu bisa zarginsu da yin sojan gona. Matasan da ake zargin...
Shugaban Kungiyar hada kan jam’iyyun siyasa don samar da zaman lafiya, Muhammad Abdullahi Raji, ya gargadi ‘yan siyasa da su gudanar da yakin neman zabe ba...
Dagacin sheka Alhaji Musa Zakari yayi kira ga iyayen yara da su rinka tallafawa malaman makarantun Islamiyya domin tafikar da harkoki da kuma samar da ingantaccen...