Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, ta tabbatar da mutuwar mutane 6, a wani hari da ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar Jama’a. ‘yan bindigar sun...
Kotun majistrat mai lamba 34 wadda take unguwar rijiyar zaki ta sallami Hajiya Rabi Shehu Sharada, wadda kotun ta tsare a gidan yari kwanaki biyar da...
Shugaban hukumar dake lura da gidajen yarin kano Alhaji Magaji Ahmed ya yi kira ga Al`ummar jihar nan dasu guji nunawa yan gidan yari halin ko...
Rahotanni na nuni da cewar zuwa yanzu ruwan kwatamin dake malale a jikin gadar kasa ta sabon titin fanshekara na cigaba da malalowa, lamarin dake ciwa...
Wani kwararran lauya a nan Kano Barista Abdulkarim Kabiru Maude Minjibir, ya yi kira ga gwamnati da ta mai da hankali kan batun samar da lafiyar...
Shugaban hadadiyar kungiyar manoma ta jihar Kano Faruk Rabi’u Mudi ya yi kira ga manoma dasu kama sabuwar hanyar yin amfani da irin zamani domin inganata...
Kasar amurka ta saka takunkumi kan wasu kamfanin mai a Sudan ta Kudu, a wani mataki na hana yadda kudaden da ake samu ke rura wutar...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta JAMB, Ta ce” yau ne dalibai masu bukata ta musamman za su zana jarabawarsu ta JAMB a wasu cibiyoyi biyar...