Wani magidanci a jihar Kano, Tijjani Abdullahi, ya roki kotu da kwatar wa dan sa hakkinsa na zargin wani matashi ya yi sanadiyar rasa yatsunsa sakamakon...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai gabatar da kunshin kasafin kudin shekarar 2023 a gaban zauren majalisar dokokin kasa a ranar Juma’a. Shugaban kasa ya rubuta wasikar...
Hukumar kula da tallace-tallace ta Najeriya ta ce ta shigar da ƙarar kamfanin Meta mamallakin Facebook da Instagram da WhatsApp da wakilinsa kamfanin AT3 Resources Limited...
Gamayyar ƙungiyoyin Ɗorawar Dillalai da ke ƙaramar hukumar Ungoggo, ta ce, matsalar rashin hanya a yankin su ya janyo sama da mata Ashirin masu juna biyu...
Kotun majistret mai lamba 18, karkashin mai shari’a Justice Sunusi Ado Ma’aji, ta dade sauraron shari’ar da gwamnatin Kano, ta gurfanar da dan kasar China Geng...
An dage shari’ar dan Chanan da ake zargi da kashe budurwarsa mai suna, Ummukulsum Sani Buhari, wadda aka fi sani da Ummita a jihar Kano. An...
Wani dan gwagwarmaya a jihar Kano, Kwamared Adamu Mai Salati Hausawa, ya ce, Duk da samun ‘yancin kan Najeriya talakawa na jin jiki, domin shugabanni ba...
Wani magidanci a jihar Kano, ya ce, duk wanda ya yi aure a wannan lokacin, ba shi da abincin wata 6 a gidansa maleji yake yi....
Wani manomi da ke yankin Kududdufawa a yankin karamar hukumar Ungogo, Alhaji Sulaiman ya ce, na ba da dadewa ba za su fitar da amfanin gona....
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta gano wasu tarin magunguna a Legas. Abubuwan suna ƙunshe a cikin ɗaruruwan katuna da...