Kotun majistret mai lamba 70 da ke zamanta a Nomans Land, karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta hori wani matashi mai suna Ibrahim Danlami, mazaunin...
Shugaban hukumar da ke kula da mafarauta da gandun daji reshen Arewa maso Gabas, Abdullahi Al’amin, ya ce, za ta taimaka wajen dakile kwacen waya a...
Dattijuwar nan mai shekaru 65 da ke cigiyar mijinta dan shekaru 25 a wata kotu a jihar Kano, ta nemi a raba aurenta da shi, saboda...
Hukumar tsaro ta Civil Defence, NSCDC, ta gano gawarwakin wasu mutane biyu da ruwa ya nutse da su a jihar Jigawa. Mai magana da yawun hukumar...
Kungiyar kasuwar hatsi ta Dawanau da ke karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano ta ce, masu shaguna a cikin unguwanni na taimakawa wajen kara farashin...
Wata dattijuwa mai shekaru 65 ta zo harabar kotu a jihar Kano tana cigiyar mijinta mai shekaru 26, tun bayan auren su ya barta mai lokaci...
Chelsea ta sallami mai horas da ita, Thomas Tuchel, bayan da kungiyar Dinamo Zagreb ta doke su da ci 1-0 a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin...
Ana zargin wata ‘yar film a masana’antar shirya fina-fnai ta Kannywood, ta gartsawa wani yaro cizo, sakamakon rigima da ta kaure a tsakanin su, a unguwar...
Al’ummar unguwar ‘Yan Awaki da ke karamar hukumar binin Kano, sun samu nasarar ceto wani wani matashi da aka yi zargin, ya yi yunkurin hallaka kan...
Shugaban hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, kuma daya daga cikin ‘yan kwamitin rusau, a kasuwar Kantin Kwari, Hon. Baffa Babba Dan-Agundi...