Wani magidanci a jihar Kano, ya ce, duk wanda ya yi aure a wannan lokacin, ba shi da abincin wata 6 a gidansa maleji yake yi....
Wani manomi da ke yankin Kududdufawa a yankin karamar hukumar Ungogo, Alhaji Sulaiman ya ce, na ba da dadewa ba za su fitar da amfanin gona....
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta gano wasu tarin magunguna a Legas. Abubuwan suna ƙunshe a cikin ɗaruruwan katuna da...
Babban limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’du dake unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Mallam Zakariyya Abubakar, ya ce, ‘yan siyasa su tsaftace siyasar su wajen yarda...
Limamin masallacin juma’a na Nana A’isha Naibawa, Sheikh Abubakar Jibril Unguwa Uku, ya ce, iyaye su rinka kula da abokan ‘ya’yan su domin kaucewa gurbacewar tarbiyarsu....
Na’ibin limamin masallacin juma’a na Usman Bin Yakub dake Sabon Gida, Sharada Ja’en, a jihar Kano, Mallam Musa Ibrahim Musa, ya ce, matasa kada bari ‘yan...
Babbar kotun jaha mai lamba 18, karkashin jagorancin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji, ta sanya ranar 4 ga watan gobe, domin fara sauraron wata shari’a wadda...
Abduljabbar Nasiru kabara ya yi zargin lauyansa Barrister Dalhatu Shehu ya karbi kudi Naira miliyan 2 a hannun sa da zummar zai bawa Alkali Miliyan daya...
Lauyan da yake kare Abduljabbar a gaban kotu ya musanta zargin da Malamin ya yi a kan sa ana tsaka da shari’a, danagane da ikirarin ya...
Wani mazaunin unguwar Tukuntawa da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano, Ibrahim Abubakar Salisu, ya ce, sama da shekaru biyu suna fama da tarin shara...