Wani manomi a garin Tammawa da ke karamar hukumar Gezawa, Abdulrashid Yakubu ya ce, wata tsutsa ce ke takura musu, tana cinye musu amfanin gona. Abdulrashid...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a unguwar Gyadi-gyadi da ke jihar Kano, karkashin jagorancin justice Muhammad Abdullahi Liman, ta janye umarnin da ta bayar na dakatar...
Kakar wata yarinya da ake zargi da satar Taliya a wani shago ta ce, maraici da rashin kulawa da bata samu daga wajen Kanin mahaifinta ya...
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi wata ganawa da ayarin hadin gwiwa daga cibiyayar kasa da kasa ta Republican da cibiyayar...
Kungiyar masu gidajen Burodi ta kasa ta bayar da wa’adin makonni biyu ga gwamnatin tarayya, domin magance kalubale da kungiyar ke fuskantar masana’antar. Da yake jawabi...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sabon kamfanin mai na kasa NNPC, wanda a ka sauya wa fasali a yanzu ya koma wani kamfanin kasuwanci...
Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), Boboye Olayemi Oyeyemi, ya yi ritaya daga hukumar. Boboye ya yi ritaya ne bayan ya shafe shekaru takwas ya...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, dalilin harkokin tsaro ne ya sanya ta hana gudanar da Baburan Adaidaita Sahu gudanar da zirga-zirga da karfe 10 na dare....
Ambaliyar ruwa a ranar Lahadin karshen makon da ya gabata, ta tafi da mutane 4, wanda ya yi sanadiyar su, a yankin asibitin koyarwa na Malam...
Tuni haka aka kammala yi wa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, aikin tiyata a kafar sa, sakamakon rauni da ya samu. Mai magana da yawun...